washington dc —
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da limaman majami’ar “Church of Brethren in Nigeria” da aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa a Najeriya (EYN).
Limaman da al’amarin ya rutsa dasu sun hada da babban limamin EYN na garin Mbila-Malibu da ke karamar hukumar Song, Rabaran…
‘Yan Bindiga Sun Sace Limaman Kirista 2 A Adamawa …C0NTINUE READING >>>>