washington dc —
Gungun ‘yan bindigar ya harbi likitan, Murtala Saleh, a cinyarsa ta dama, sannan ya raunata wani mutum, Kamala Suleiman, a gwiwa.
‘Yan sanda sun ce dukkanin mutanen 2 na samun kulawar likitoci kuma suna cikin hayyacinsu.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Katsina…
‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 3 A Katsina …C0NTINUE READING >>>>