Yan Bindiga Sun Shiga Uku, Sabon Hafsan Rundunar Sojojin Najeriya Ya Kama Aiki

Yan Bindiga Sun Shiga Uku, Sabon Hafsan Rundunar Sojojin Najeriya Ya Kama Aiki …C0NTINUE READING HERE >>>

Hafsan rundunar sojojin Najeriya (COAS), Laftanar Janar Olufemi Oluyede ya kama aiki a hukumance yau Litinin, 9 ga watan DisambaDakarun sojoji sun yi ɗan karamin biki da faretin ban girma gabanin sabon shugabansu ya shiga ofis a hedkwatar sojoji da ke AbujaShugaba Tinubu ya naɗa Janar Oluyede a matsayin hafsan soji na 24 bayan mutuwar LaftanarJanar Taoreed Lagbaja

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…

>

Leave a Comment