‘Yan Bindiga Sun Yi Fitar Dango, Sun Kora Mazauna Kauyen Sakkwato cikin Daji …C0NTINUE READING HERE >>>
An samu rahoton cewa ‘yan bindiga sun kai mummunan hari wani kauye a jihar Sakkwato tare da tafka muguwar sataAna zargin ‘yan bindiga masu biyayya ga Kachalla Haru da Kachalla Chomo ne su ka shirya harin mai tayar da hankaliSun sace mutanen da har yanzu ba a kai ga tattaro adadinsu ba, tare da jikkata wani matashi a kauyen Gado
A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran…
>