‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Matafiya 6 A Zamfara

washington dc — 

An sace akalla matafiya 6 yayin da ‘yan bindiga suka farwa matafiya a kan hanyar zuwa Shinkafi kusa da kauyen Kwanar Jalaf dake karamar hukumar Shinkafin jihar Zamfara.

Al’amarin ya faru ne da safiyar jiya Talata lokacin da maharan suka yi garkuwa da fasinjoji 6 da ke…

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Matafiya 6 A Zamfara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment