‘Yan Boko Haram 120,000 Da Suka Miƙa Wuya, Fiye Da 60,000 Yara Ne

Babban hafsan hafsoshin tsaron Nijeriya (CDS), Janar Christopher Musa ya bayyana cewa fiye da 60,000 daga cikin 120,000 na Boko Haram da suka mika wuya ga sojojin Nijeriya, yara ne.

 

Janar Musa ya bayyana haka ne a wata tattaunawa da ya yi da gidan talabijin na ‘Arise News’ a…

‘Yan Boko Haram 120,000 Da Suka Miƙa Wuya, Fiye Da 60,000 Yara Ne …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment