Majalisar Wakilai ta sanar da shirin miƙa gudummawar Naira miliyan 704.91 ga Shugaba Bola Tinubu domin taimakon talakawaGudummawar ta fito ne daga rabin albashin ‘yan majalisar na tsawon watanni shida da suka yi alkawari domin rage radadin rayuwa Shugaban Majalisar, Abbas Tajudeen ya…
Yan Majalisa Sun Saka Ranar Raba Albashinsu ga Talakawan Najeriya …C0NTINUE READING >>>>