Jihar Legas – Ƴan majalisar dokokin jihar Legas sun tsige kakakin Majalisar, Rt. Hon. Mudashiru Obasa yau Litinin, 13 ga watan Janairu, 2025.
Ƴan majalisar sun ɗauki wannan mataki ne bisa zarginsa da rashin ɗa’a da kuma amfani da ofishinsa wajen saɓawa doka.
An sauke kakakin…
‘Yan Majalisa Sun Tsige Kakakin Majalisar Dokoki, Sun Zaɓi Mace Ta Maye Gurbinsa …C0NTINUE READING >>>>