washington dc —
‘Yan Najeriyar 2; Olutayo Sunday Ogunlaja mai shekaru 39 da Abel Adeyi Daramola mai shekaru 37 za su raba shekaru 40 na zaman gidan kaso a tsakaninsu saboda taka rawa a yaudarar soyayya.
Sanarwar da babban lauyan Amurka, Alexander Uballez da dan sandan ciki mai kula da…
‘Yan Najeriya 2 Za Su Fuskanci Hukuncin Daurin Shekaru 40 Kan Yaudarar Soyayya A Amurka …C0NTINUE READING >>>>