‘Yan Nijeriya Sun Biya Dala Biliyan 1.42 Kudin Fansar A Shekara – Cibiyar NBS

WASHINGTON DC — 

Rahoton yace ‘yan Najeriya sun biya kudin fansa har dala biliyan 1.42 ga masu garkuwa da mutane a cikin shekara guda.

Sannan fiye da mutane 600,000 ne aka kashe, yayin da aka yi garkuwa da sama da miliyan biyu a fadin kasar daga watan Mayu 2023 zuwa Afrilu 2024.

Rahoton…

‘Yan Nijeriya Sun Biya Dala Biliyan 1.42 Kudin Fansar A Shekara – Cibiyar NBS …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment