’Yan sama jannati na kumbon Shenzhou-19 da ke tashar sararin samaniya ta kasar Sin, sun yi nasarar kammala ayyukansu na farko da suka fita daga cikin kumbon suka aiwatar a wajensa, da misalin karfe 9:57 na dare agogon Beijing, ranar Talata, kamar yadda Hukumar Sararin Samaniya ta…
‘Yan Sama Jannati Na Kumbon Shenzhou-19 Sun Kammala Ayyukansu Na Farko A Wajen Kumbo …C0NTINUE READING >>>>