‘Yan Sanda Sun Dakile Harin ‘Yan Bindiga, Sun Samu Nasarori a Kaduna

‘Yan Sanda Sun Dakile Harin ‘Yan Bindiga, Sun Samu Nasarori a Kaduna …C0NTINUE READING HERE >>>

Jami’an rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, sun samu nasarori kan masu tayar da ƙayar bayaƳan sandan sun daƙile yunƙurin kai hari na ƴan bindiga tare da cafke wasu da ake zargi da aikata fashi da makamiKakakin rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ASP Mansir Hassan, wanda ya bayyana hakan ya ce an samu nasarorin ne bayan samun bayanan sirri

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi

Jihar Kaduna…

>

Leave a Comment