‘Yan Sanda Sun Datse Hanyar Isa Fadar Sarki Sanusi II Tare Da Takaita Zirga-Zirga

 ‘Yan Sanda Sun Datse Hanyar Isa Fadar Sarki Sanusi II Tare Da Takaita Zirga-Zirga …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Ana zaman dar-dar a Kano sakamakon zargin da ake yi na cewa ‘yan sanda sun datse hanyar isa Fadar Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, inda suka hana shi halartar wani bikin sarauta a karamar hukumar Bichi.

Yayin bikin sarkin zai mika sandan girma ga sabon Hakimin Bichi.

A cewar wata majiya a masarautar ta Kano, jami’an tsaro dauke da manyan makamai, ciki har da motocin sulke, sun yiwa kofar shiga fadar kawanya, tare da takaita zirga-zirga.

Haka kuma, kokarin Gwamnan…

>

Leave a Comment