Yan Sanda Sun Gano Motar Ɗan Majalisar da Ƴan Bindiga Suka Yi Garkuwa da Shi

Dakarun ƴan sanda sun gano motar ɗan Majalisar dokokin jihar Anambra, Hon. Justice Azuka wanda ake fargabar an yi garkuwa da shiMai magana da yawun ƴan sanda na jihar Anambra, Tochukwu Ikenga ya ce dakarun tsaro na ci gaba da kokarin ceto ɗan majalisarA ranar Talata da daddare ne…

Yan Sanda Sun Gano Motar Ɗan Majalisar da Ƴan Bindiga Suka Yi Garkuwa da Shi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment