‘Yan Sanda Sun Kai Dauki, Sun Ceto Mutanen da ‘Yan Bindiga Suka Sace

‘Yan Sanda Sun Kai Dauki, Sun Ceto Mutanen da ‘Yan Bindiga Suka Sace …C0NTINUE READING HERE >>>

Shirin ƴan bindiga na yin garkuwa da wasu mutane ya samu cikas a jihar Taraba da ke yankin Arewa maso Gabashin NajeriyaJami’an ƴan sanda sun bi bayan ƴan bindigan bayan sun yi garkuwa da wasu mutane a ƙauyen SibreƳan sanda tare da haɗin gwiwar ƴan banga sun yi artabu da ƴan bindigan inda suka kore su tare da ceto mutanen da suka sace

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi

Jihar Taraba

>

Leave a Comment