Yan Sanda Sun kai Farmaki Unguwannin Kano, an Kama Manyan ‘Yan Daba

Rundunar ‘yan sanda a Kano ta kaddamar da farmaki a unguwanni inda ta kama matasa 24 da ake zargi da tada hankali A yayin farmakin, rundunar ta kama makamai masu hadari da dama daga hannun matasan da ake zargi cewa ‘yan daba neHaka zalika rundunar ta gudanar da ayyukan wayar da kan…

Yan Sanda Sun kai Farmaki Unguwannin Kano, an Kama Manyan ‘Yan Daba …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment