‘Yan sanda sun tabbatar da sace Fasto mai kula da Cocin Church of the Brethren in Nigeria, wanda aka fi sani da Ekklesiyar Yan’uwa A Nigeria (EYN), Rev. James Kwayang da sakatarensa, Rev. Ishaku Chiwar, a jihar Adamawa.
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar…
Yan sanda sun tabbatar da sace Fastoci a Adamawa …C0NTINUE READING >>>>