Rundunar ƴan sandan jihar Plateau ta yi bayani kan ƙoƙarin da jami’anta suka yi a shekarar 2024 da ke shirin ƙarewa nan da ƴan kwanaki kaɗanKwamishinan ƴan sandan jihar, Emmanuel Adesina, ya bayyana cewa jami’an rundunar sun cafke waɗanda ake zargi mutum 859 tare da ƙwato…
‘Yan Sanda Sun Yi Bajinta, Sun Cafke Masu Laifi 859 a Jihar Arewa …C0NTINUE READING >>>>