Kimanin manoma 40 ne aka kashe yayin da wasu da dama ba a san inda suke ba a halin yanzu, bayan da ‘yan ta’addan Boko Haram/ISWAP suka kai hari a garin Dumba a karamar hukumar Kukawa ta jihar Borno.
Yayin da ya nemi a sakaya sunansa da yake magana kan lamarin, wani ganau wanda ya…
‘Yan Ta’adda Sun Kashe Manoma 40 A Borno …C0NTINUE READING >>>>