‘Yana da Kwarin Guiwa a 2027’; an Fadi Shirin da Tinubu Ya Yi game da Zabe …C0NTINUE READING HERE >>>
Hadimin Bola Tinubu na musamman, Daniel Bwala ya koka kan yadda wasu ke kwatanta Najeriya da kasar Ghana Bwala ya ce ƙasashen kwata-kwata tsarinsu ba iri daya ba ne duba da yanayin cigaba da siyasarsu a halin yanzu Wannan martani na zuwa ne yayin da ake rade-radin cewa zaben Ghana zai yi matukar tasiri a shekarar 2027
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
FCT, Abuja -…
>