Wani rahoto da majalissar gudanarwar kasar Sin ta mikawa majalisar wakilan jama’ar kasar a jiya Lahadi, ya nuna yadda yankunan arewacin kasar biyar, suka kunshi kaso 40 bisa dari na daukacin filayen noman kasar, inda suke taka muhimmiyar rawa wajen kare filayen noma.
An gabatar da…
Yankunan Arewacin Kasar Sin Na Taka Rawar Gani Wajen Kare Filayen Noma …C0NTINUE READING >>>>