‘Yansanda Sun Buƙaci Amnesty Ta Janye Zargin Tauye Haƙƙi

Rundunar ‘Yansandan Nijeriya, ta nemi ƙungiyar Amnesty International ta janye wani rubutu da ta wallafa mai zargin jami’an ‘yansanda da cin zarafin masu zanga-zangar tsadar rayuwa da aka gudanar a watan Agustan 2024.

A sanarwar da kakakin ‘yansandan, ACP Muyiwa Adejobi, ya…

‘Yansanda Sun Buƙaci Amnesty Ta Janye Zargin Tauye Haƙƙi …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment