‘Yansanda Sun Ceto Matafiya 18 Da Dabbobi Da Dama A Katsina

A wani lamari mai kayatarwa da jarumtaka, rundunar ‘yansandan jihar Katsina ta yi nasarar dakile hare-haren ‘yan bindiga guda biyu, tare da ceto matafiya mutane 18 da aka sace tare da kwato wasu dabbobi a wani hari kuma na daban.

Hare-haren da suka faru a ranar 3 ga Janairu, 2025,…

‘Yansanda Sun Ceto Matafiya 18 Da Dabbobi Da Dama A Katsina …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment