Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina, ta bayyana cewa ta kashe ‘yan fashin daji 40 daga farkon shekarar 2024 zuwa ƙarshenta.
Kwamishinan ‘yansandan jihar, Aliyu Musa, ya bayyana hakan a yayin taron manema labarai na ƙarshen shekara da aka gudanar a birnin Katsina a ranar…
‘Yansanda Sun Kashe ‘Yan Fashi 40, Sun Ceto Mutum 319 A 2024 …C0NTINUE READING >>>>