Rahotanni daga taron shugabannin hukumomin kula da harkokin ikon mallakar ilimi na kasar Sin sun ruwaito cewa, harkokin ikon mallakar ilimi na kasar sun samu ci gaba sosai a shekara ta 2024, inda yawan lambobin mallakar kere-kere na kasar ya kai miliyan 4.756.
Kazalika, yawan lambobin…
Yawan Lambobin Mallakar Kere-Kere Na Kasar Sin A Shekara Ta 2024 Ya Kai Miliyan 4.756 …C0NTINUE READING >>>>