Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ya yi tsokaci kan yadda gwamnatin kasar Amurka ta sanar da mikawa yankin Taiwan na kasar Sin karin tallafin soja, gami da sayar masa da karin makamai, a yau Lahadi, inda kakakin ya ce, sabon matakin da kasar Amurka ta dauka ya sabawa manufar…
Yunkurin Amurka Na Dakile Sin Ta Amfani Da Batun Taiwan Ba Zai Taba Cin Nasara Ba …C0NTINUE READING >>>>