Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya bayyana cewa ‘yan kasar nan za su samu jin dadin dimukuradiyya a kasar nanYa ce hakan zai tabbata da zarar Majalisar Dokokin kasar nan ta amince da kudirin harajin da gwamnatin tarayya ta gabatarSanata Godswill Akpabio ya kuma taya ‘yan…
“Za a Ji Dadi,” Majalisa Ta Fadi Yadda Amincewa da Kudirin Haraji zai Canja Najeriya …C0NTINUE READING >>>>