Za a Zamanantar da Hudubar Juma’a a Masallacin Abuja, an Kara Limamai 5

Za a Zamanantar da Hudubar Juma’a a Masallacin Abuja, an Kara Limamai 5 …C0NTINUE READING HERE >>>

Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA) ta sanar da karin limamai biyar a Masallacin Abuja Karin limaman sun hada da mazauna Abuja da kuma masu ziyara daga jihohi daban-daban lokaci bayan lokaci NSCIA ta bayyana shirin amfani da fasaha domin fassara hudubar Juma’a kai tsaye cikin harsuna daban-daban

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa…

>

Leave a Comment