Daya daga cikin masu neman takarar shugabancin kungiyar Musabiha ta ‘yan kasuwar kofar Ruwa da ke Kano, Abdullahi Muhammad Bala ‘Yanleman ya bayyana dalilin fitowarsa takarar da cewa saboda ganin abubuwa daban-daban da ke faruwa a kasuwar na rashin ci gaba da koma baya da take…
Za Mu Tabbatar Da Samun Kyakkyawar Alaka Da Gwamnati Don Ci Gaban Kasuwar Kofar Ruwa – ‘Yanleman …C0NTINUE READING >>>>