Zargin China Da Bautar Da Leburori a Gonar Tumatir a Xinjiang: Mene Ne Gaskiyar Lamarin?

Kasar China ta kasance ta gaba gaba a fannin noman tumatir a duniya. Musamman a jihar Xinjiang da ke arewa maso yammacin kasar, an fi noman tumatir sabo da jihar tana da wani irin yanayi wanda tumatir yake bukata. Sama da kashi 30% na yawan tumarin da ake samarwa a kasuwar duniya yana…

Zargin China Da Bautar Da Leburori a Gonar Tumatir a Xinjiang: Mene Ne Gaskiyar Lamarin? …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment