Ƙasar Zimbabwe ta soke hukuncin kisa bayan Shugaba Emmerson Mnangagwa ya sanya hannu kan sabuwar doka.
Sabuwar dokar ta mayar da hukuncin kisa zuwa zaman kaso na ɗaurin rai dai, kuma kimanin mutane 60 za su amfana da wannan canji a ƙasar.
Tun shekaru da dama ake cece-kuce kan…
Zimbabwe Ta Soke Yi Wa Masu Manyan Laifuka Hukuncin Kisa …C0NTINUE READING >>>>