Ziyarar Ministan Wajen Sin A Afirka Na Nuna Zumunci Mai Karfi A Tsakaninsu

Wani masani dan kasar Zimbabwe ya bayyana a jiya Laraba cewa, ziyarar da ministan harkokin wajen kasar Sin, Wang Yi ke yi yanzu haka a Afirka wata alama ce dake nuna yadda zumunci mai karfi ya dade da kulluwa a tsakaninsu.

Masanin, wanda yake babban darakta a cibiyar nazari da bincike…

Ziyarar Ministan Wajen Sin A Afirka Na Nuna Zumunci Mai Karfi A Tsakaninsu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment