Zulum Ya Kaddamar Da Aikin Jirgin Kasan Cikin Birni A Borno

Zulum Ya Kaddamar Da Aikin Jirgin Kasan Cikin Birni A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, na daf da fara aikin gina layin jirgin kasan da zai karade birnin Maiduguri da kewayensa.

Wannan aiki shine irinsa na farko da wata daga cikin gwamnatocin jihohin arewacin Najeriya 19 ta kaddamar.

Kashin farko na aikin zai fara ne da gina tashoshin jirgin kasa 12 a kwaryar birnin Maiduguri, da zai karade manyan kasuwanni da makarantu da wuraren taruwar jama’a dana harkokin tattalin arziki.

Aikin, wanda za a iya fadada shi ya kai…

>

Leave a Comment