washington dc —
Gwamna Babagana Zulum ya allawadai da harin da ‘yan ta’adda suka kai kan kauyen Dumba, dake kusa garin Baga na karamar hukumar Kukawa jihar Borno.
Gwamnan ya yi tir da harin da ya yi sanadiyar kisan akalla manoma da masunta 40 a Lahadin da ta gabata tare da yin kira ga…
Zulum Ya Yi Allah-wadai Da Harin Boko Haram Da Ya Hallaka Manoma 40 …C0NTINUE READING >>>>